Wednesday, 15 June 2016

Sheikh Ja'afar Mahmud Adam - Labarin 'Yan Aljanna da abin da ke ciki na ...















Wadannan ayoyin da aka fassara a videon dake kasa suna bada bayani akan
tanadin da Allahu SWT Yayi wa 'yan Aljannah.








Suna dauke da bayanin imani, wanda shine sinadari, sannan ginshikin samun
zuwa Aljanna, sannan da amalus-salihaat, wato ayyuka nagari.








Sannan akwai bayanin yadda ake samun darajoji a Aljanna gwargwadon yawan
ayyukan da aka gabatar a duniya bisa ga ikhlasi da samun karbuwa daga Allah
SWT.








Dan uwa, daure ka kalli wannan dan gajeren video.







Allah Yasa mu dace.




No comments:

Post a Comment